iqna

IQNA

gwamnatin yahudawa
Tehran (IQNA) Bayan bayyana laifukan da gwamnatin yahudawa n Isra’ila ta tafka  na kisan kananan yara a yankin Jabalia da ke arewacin zirin Gaza a baya-bayan nan, iyalan wadanda lamarin ya shafa  sun bukaci a hukunta Isra’ila a gaban kotun kasa da kasa.
Lambar Labari: 3487706    Ranar Watsawa : 2022/08/18

Tehran (IQNA) A ranar Juma'ar da ta gabata ce sashen tsare-tsare na gwamnatin yahudawa n Isra’ila ya sanar da taron kwamitin tsare-tsare na majalisar koli, inda taron ya sanar da amincewa da shirin gina rukunin gidaje 4,000 a cikin yankunan Falastinawa.
Lambar Labari: 3487262    Ranar Watsawa : 2022/05/07

Tehran (IQNA) Ministan shari’ar na Sudan ya gana da Ministan Ma’aikatar Hadin Kan Yankuna na Isra’ila a birnin Abu Dhabi.
Lambar Labari: 3486424    Ranar Watsawa : 2021/10/14

Tehran (IQNA) gwamnatin yahudawa n Isra'ila ta bude ofishin jakadanci a birnin Manama na Bahrain.
Lambar Labari: 3486370    Ranar Watsawa : 2021/10/01

Tehran (IQNA) ministan harkokin wajen gwamnatin yahudawa n Isra'ila ya isa kasar Bahrain.
Lambar Labari: 3486368    Ranar Watsawa : 2021/09/30

Tehran (IQNA) ministan gwamnatin yahudawa n sahyuniya ya isa kasar Morocoo.
Lambar Labari: 3486191    Ranar Watsawa : 2021/08/11

Tehran (IQNA) kungiyoyin gwagwarmaya da sauran bangarorin al'ummar Falastinawa sun yi Allawadai da bude ofishin jakadanci da UAE ta yi a Isra'ila.
Lambar Labari: 3486105    Ranar Watsawa : 2021/07/14

Tehran (IQNA) Tsohon firayi ministan Isra’ila Benjamin Netanyahu ya bayyana cewa, zai ci gaba da yin duk abin zai iya domin ganin cewa sabuwar gwamnatin Isra’ila ba ta kai labari ba.
Lambar Labari: 3486011    Ranar Watsawa : 2021/06/14

Tehran (IQNA) yahudawan sahyuniya sun kaddamar da mummunan farmaki kan Falastinawa a birnin Quds.
Lambar Labari: 3485841    Ranar Watsawa : 2021/04/24

Tehran (IQNA) kotun manyan laifuka ta duniya ta sanar da cewa batun bincike kan laifukan yaki da Isra’ila ta tafka a yankunan Falastinawa na nan daram.
Lambar Labari: 3485709    Ranar Watsawa : 2021/03/03

Tehran (IQNA) A ciki gaba da kara fadada alaka tsakanin gwamnatin Morocco da kuma yahudawan sahyuniya, an cimma matsaya tsakanin bangarorin kan bunkasa harkokin ilimin makarantu a tsakaninsu.
Lambar Labari: 3485644    Ranar Watsawa : 2021/02/12

Tehran (IQNA) ministan harkokin wajen kasar Saudiyya ya bayyana cewa, yin sulhu da Isra’ila yana da muhimmanci matuka.
Lambar Labari: 3485432    Ranar Watsawa : 2020/12/05

Tehran (IQNA) yahudawan Ethiopia 316 sun isa birnin Tel aviv a yau bayan da gwamnatin Isra’ila ta ba su damar yin hijira daga kasarsu.
Lambar Labari: 3485426    Ranar Watsawa : 2020/12/03

Tehran (IQNA) Gwamnatin Burtaniya ta bukaci gwamnatin yahudawa n Isra’ila da ta dakatar da shirinta na gina sabbin matsugunnan yahudawa a gabashin birnin Quds.
Lambar Labari: 3485402    Ranar Watsawa : 2020/11/26

Tehran (IQNA) majalisar dinkin duniya ta bukaci Isra’ila ta dakatar da rushe-rushen gidajen Falasdinawa.
Lambar Labari: 3485341    Ranar Watsawa : 2020/11/06

Tehran (IQNA) Shugabannin gwamnatin kasar ta Sudan ne su ka tabbatar da cewa Kasar tana gab da kulla alaka da gwamnatin yahudawa n Isra’ila.
Lambar Labari: 3485299    Ranar Watsawa : 2020/10/23

Bangaren kasa da kasa, Dakarun tsaron sararin samaniyar kasar Siriya sun kakkabo jirgin yakin haramtacciyar kasar Isra'ila samfarin F-16 a wannan Asabar.
Lambar Labari: 3482383    Ranar Watsawa : 2018/02/10